Wasanni

Adadin hotuna : 2 Yawan zaɓuɓɓuka : 3 Lokaci a cikin daƙiƙa : 6 An nuna harsuna : Nuna harsunan biyu

0

0

haddace hotuna!
Me ya bace?
da sauri
Zamu gama aikin da sauri.
as soon as possible
We will finish the work as soon as possible.
bayan
Yaran suke biyo bayan uwar su.
after
The young animals follow their mother.
kullum
Ina ji ciwon baya kullum.
constantly
I constantly have back pain.